Latest
Rahotanni sun kawo cewa al'ummar wasu yankunan Zamfara sun koka inda suka ce sun koma cin dusa da yawon barace-barace saboda yunwa da matsalar tsaro ta assasa.
Wani matashi ya yi abun a yaba a jihar Kano bayan ya dawo da albashin da gwmatiɓta riƙa biyan mahaifinsa a Kano. Gwamna Abba Yusuf ya yaba masa sosai kan hakan.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa bata kowani shiri na rusa wata gada a garin Gwarzo, hedkwatar karamar hukumar Gwarzo.
Mai girma shugaban kasa ya yi farin ciki da hukuncin da kotu ta zartar na ba shi nasara a kan abokan adawarsa a zaben 2023 watau Atiku Abubakar da Peter Obi.
'Dan takaran shugaban kasa a PDP a 2023, Atiku Abubakar bai ji dadin hukuncin kotun zabe ba, ya fara nuna yiwuwar ya daukaka kara zuwa kotun koli da ke gaba.
Mun kawo abin da Muhammadu Buhari ya fada bayan kotu ta yi fatali da karar Atiku Abubakar da Peter Obi, ya ce sabuwar gwamnatin APC ta cika alkawuran da tayi.
Gwamnatin Kano ta raba buhunan shinkafa fiye da 270,000 da kananan buhunan masara 160, 000. Abba Gida Gida ya rabawa Mata dabbobi domin ayi kiwo a kauyuka.
Mu na kawo rahoto kai-tsaye, z a san wanda zai mulki Najeriya daga 2023 zuwa 2027. Alkalai za su yanke hukunci tsakanin Tinubu, Atiku da Obi a kotun zaben 2023.
Wasu gungun masu zanga-zangar lumana a Kotun zabe sun buƙaci manyan yan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Atiku da Peter Obi su haɗa kai da Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari