Latest
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa zai kafa kamfanin siminti a jihar Gombe. Ya kuma yi bayanin dalilai da ya zabi jihar da yadda kamfanin zai kawo saukin farashi
Yayin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa, farashin iskar gas ya sake tashi yayin da ya bambanta a jihohin Najeriya daban-daban inda wasu ke siya da sauƙi.
Hukumar FCCPC ta gano wani kantin da aka hana 'yan Najeriya sayayya a Abuja. Bayan kai samame, hukumar ta kulle kantin yayin da shugabar kantin ta gudu
A yayin da ake maganar Shugaba Bola Tinubu ya cika shekara 72 a duniya, an fara kuka da shi. Kamar dai Muhammadu Buhari, ana zargin shugaban yana fifita mutanensa.
Mun kawo sunayen Ireti Kingibe da sauran matan da suka doke maza, suka lashe kujerar Sanata a zaben 2023. Jam’iyyar LP ta samu kuri’u 202, 175 a zaben Abuja.
Legas tana cikin jihohin da sai dai jam'iyyar PDP ta gansu kuma dole ta bar su a tarihi. Haka tun daga zaben 1999 zuwa yau, PDP ba ta taba kafa gwamnati a Yobe ba.
Kamfanin raba wutar lantarki ya tabbatar da samun matsala a hanyar tura wutar lantarki a titin Jos zuwa Gombe bayan wasu miyagu sun lalata hasumiya guda huɗu.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi martani kan rudani da aka samu na bayyanar 'First Lady' biyu a jihar kan tarbar matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu.
A karo na biyu, dala ta sake tashi yayin da darajar naira ta zube inda ake siyar sa ita N1,234 a kasuwanni yayin bankin CBN ke kokarin shawo kan lamarin.
Masu zafi
Samu kari