Latest
Tsohon dan Majalisar Tarayya a jihar Oyo, Bosun Oladele ya caccaki 'yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi inda ya yabawa Shugaba Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta samu babban gibi a jihar Kano bayan mambobinta mutum 1000 sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP. Sun samu gagarumar tarba a gidan gwamnati.
An shiga fargaba bayan 'yan bindiga sun yi garkuwa da fitaccen Fasto kuma shugaban cocin RCCG a jihar Oyo da sauran fasinjoji a mota a kan hanyarsu ta zuwa Legas.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta jero sabbabin bukatu guda bakwai da ta ke sa a cika su a matakin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi.
Yayin da ake ci gaba da zaben fidda gwani a jihar Ondo na jam'iyyar APC, an bayyana zaben wanda bai kammala ba saboda wasu matsaloli masu ƙarfi a jihar.
Yayin da ake zargin shugaban jami'yyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan badakalar kudi, wani tsagin jami'yyar a Kano ya tabbatar da dakatar da shi.
Wasu almajirai mutum bakwai sun rasa rayukansu bayan rami ya fado musu a jihar Kebbi. Almajiran dai sun je debo kasa ne lokacin da lamarin ya auku.
Kwamoshinan lafiya na jihar Ondo ya sha dukan tsiya bayan an zarge shi da boye takardar sakamakon zaben fidda gwanin gwamna na jam'iyyar APC a mazabarsa.
Wani mai amfani da shafin X ya fadi cewa an ciyo bashin kaso 45% tun kafin Nasir El-Rufai ya hau mulki, an fayyace gaskiya inda aka gano ya ciyo bashin kaso 80%.
Masu zafi
Samu kari