Latest
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Wani masani ya bayyana yadda dalibai za su yi su ci jarrabawar UTME a wannan shekarar ba tare da wasu matsalolin da za su sha musu kai ba a wannan shekarar.
Aliyu Kwarbai ya bar PDP bayan an ki daukar mataki kan Nyesom Wike. Matashin ‘dan siyasa ya yi watsi da jam’iyyar da ya dade yana goyon baya a jihar Kaduna.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa naira za ta ci gaba da tashi karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin wani hali.
An samu asarar rayuka bayan an gwabza fada a tsakanin 'yan bindiga da 'yan banga a jihar Sokoto. Mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin arangamar.
Yayin da Gwamna Ademola Adeleke ke bayyana kansa a matsayin Musulmi kuma Kirista a lokaci guda, jam'iyyar APC da PDP sun gwabza kan ainihin addinin gwamnan.
Rahoton da hukumar FRSC reshen jihar Kaduna ya yi nuni da cewa akalla mutane 13 suka mutu, wasu 40 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a birnin jihar.
Kwanaki kadan bayan mutuwar Walin Zazzau, Sarki Ahmed Nuhu Bamalli ya nada ɗansa, Abdullahi Nuhu Bamalli a matsayin sabon Walin Zazzau a jihar Kaduna.
Sanata Shehu Sani ya bayyana shagube ga faduwar da Naira ta yi a ranar Juma'a idan aka kwatanta da dala. Yace Dala a yanzu dai ta daina tsoron Cardoso.
Masu zafi
Samu kari