Latest
Wani abin bakin ciki da takaici ya faru yayin da wasu daliban sakandare suka yi wa ɗaliba 'yar uwarsu dukan wanda ya ta da ƙura a kafofin sadarwa na zamani.
Gwamnatin jihar Kwara ta rufe mayankar abbatuwa na wucin-gadi saboda fargabar guba a naman da ke kasuwar domin kare lafiyar mazauna jihar. Za a bude ranar Laraba
Hukumar kula da gidajen yari ta Kano ta bayyana cewa da yawa daga wadanda ke tsare na jiran a gurfanar da su gaban kotu ne. Kakakin hukumar ne ya bayyana haka a Kano
Mahukunta sun bayar a umarnin rufe makarantar Lead British da ke Abuja, wadda aka yi zargin an ci zarafin dalibar makarantar ta hanyar hantara da mari.
Fitaccen ɗan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya nemi alfarma bayan daure shi har tsawon watanni shida a gidan kaso kan cin mutuncin naira.
Hon Emeka Ihedioha, tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, ya bayyana murabus dinsa daga jam’iyyar PDP bayan kwashe shekaru yana tare da ita.
Mazauna Arewacin kasar nan sun koka kan yadda rashin wuta ke kara kamari duk da matsalar wuta. Masu sana'o'i na cewa zai durkusar da su da sana'o'insu
Rundunar sojin hadin kai mai yaki da ta'addanci a jihar borno ta sanar da cewa wani mai kera bama-bamai wa Boko Haram ya mika wuya tare da wani dan ta'adda guda daya
Hukumar sojin Najeriya ta dakatar da sojoji da ta kama da laifin sata a matatar Dangote da ke Legas. Hukumar ta ce ta dauki matakin ne bayan kama su da laifi
Masu zafi
Samu kari