Latest
Yayin da ake kara samun sabani tsakanin gwamnan Ribas, Fubara, da Wike, kwamishinoni hudu sun yi murabus daga aiki. Sun kuma bayyan dalilan da suka sa su ajiye aikin
Siyasar jihar Imo ta sake daukar zaf yayin da jiga-jigan PDP ke ci gaba da ficewa daga jam'iyyar. Na baya-bayan nan shine shugaban jam'iyyar wanda ya yi murabus.
Jam'iyyar PDP a jihar Ondo ta sanya yau Alhamis 25 ga watan Afrilu a matsayin ranar gudanar da zaben fidda gwani inda ta ware daliget 627 domin yin zaɓe a jihar.
Jami'an hukumar FCCPC sun gana da masu babban kantin 'yan kasar Sin wanda ake zargi da nuna wariya ga 'yan Najeriya. Sun yi musu tambayoyi masu yawa.
Simbi Wabote tsohon shugaban hukumar NCDMB ya zargi karamin ministan man fetur da yin cushe a kasafin kudin hukumar. Heineken Lokpobiri ya yi martani.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya shawarci sojojin Najeriya da su kafa sansanin sojoji a dajin Sambisa da tsaunin Mandara a jihar Borno.
Yan sandan kasar Germany sun ce sun yi asarar kama wasu yan Najeriya 11 da ta ke zargi da zambatar yan kasar da sunan soyayya da aure. Ana ci gaba da bincike
Jigon jami'yyar APC, Salihu Lukman ya shawarci Sanata Rabiu Kwankwaso kan neman shugabancin kasar inda ya bukaci jam'iyyar ta sasanta da shi a siyasance.
Hukumar EFCC ta sanar da janye daukaka kara da ta yi kan hukuncin kotu da ta dakatar da ita yunkurin cafke tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello.
Masu zafi
Samu kari