Latest
Daruruwan matasa sun mamaye sakatariyar APC a birnin Tarayya Abuja inda suke neman shugaban jam'iyyar, Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum uku da sace wasu.
Wata jami'ar Burtaniya mai kyautatawa dalibai ta bude kofar tallafawa dalibai daga ƙasashen waje ciki har da Najeriya. Dalibai za su yi karatu kyauta a makarantar.
EFCC ta sanar da ranar da za ta gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika. Ana zargin Hadi Sirika ne da badakalar naira biliyan 8
Ɗan wasan Super Eagles a Najeriya, Ademola Lookman ya zura kwallo mai muhimmanci a kungiyar ƙwallon ƙafa ta Atlanta wanda ta tsallaka zuwa wasan ƙarshe.
Gobara ta tashi a wani bangare na filin jiragen sama na Murtala Muhammad (MMIA) da sanyin safiyar yau Alhamis, 25 ga watan Afrilu. Hukumar FAAN ta fara bincike.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya (NCOs) ta tabbatar da cewa ta cafko wasu daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan gyaran hali a Neja.
Tsohon dan Majalisar Tarayya a jihar Ebonyi, Hon. Sylvester Ogbaba ya yi murabus daga jami'yyar PDP bayan wasu jiga-jiganta sun watsar da ita a jiya.
Shugaban kungiyar SNM Kayode Arimoro ya roki shiugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a kan ya dawo da tsohuuwar minista Betta Edu bakin aiki saboda ba ta da laifi
Masu zafi
Samu kari