Latest
Kano ta tsaya cak yayin da ‘dan Sarkin Kano ya auri ‘yaruwarsa diyar Sarkin Bichi. Daya daga cikin 'ya 'yan Sarkin Kano ya nemi auren diyar Sarkin Bichi.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa waɗanda za su jagoranci muhimman hukumomi biyu na tarayyya, ya buƙaci su rike amana su sauke nauyi.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa Najeriya tana asara mai tarin yawa sakamakon gangar danyen man fetur 300,000 da ake sacewa a kullum.
Hukumar Hisbah za ta tashi tsaye wajen yaki da Umar Bush. Sheikh Aminu Daurawa ya yi Allah wadai da wannan mummunar dabi’a maras ma’ana da mutane suka dauko.
Kwanaki bayan Naira ta yi tashi har ana murna, yanzu Dala ta koma sukuwa a kan kudin Najeriya. A baya kaya sun fara rage tsada a kasuwa, yanzu lamarin zai canza.
Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirgar ababen hawa ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, ranar da aka shirya zaɓen kananan hukumomi.
Babbar kotun jihar Kogi ta umarci shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede ya hallara a gabanta kan saɓa doka da ya yi kan binciken tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya musanta zargin da hukumar EFCC ta yi na ya biya wa 'ya'yansa kudin makaranta daga asusun jihar Kogi.
Wata majiya a hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano (PCACC) ta yi ikirarin cewa IGP ya janye ƴan sanda daga hukumar kan binciken shugaban APC Ganduje.
Masu zafi
Samu kari