Latest
Ashraf Sanusi Lamido yayi shagube ga tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bayan ya sauka a fadar Nasarawa a yau Asabar 25 ga watan Mayu a jihar Kano.
Fatima Nayo ta bayyana cewa rashin mata aharkar kida wurin bukukuwan mata zalla da waazin malamai ne ya sa ta shiga aikin DJ. Ta ce za ta kuma ci gaba da fim.
Sojoji a jihar Kaduna sun yi nasarar dai-daita wasu 'yan ta'adda bayan harin kwantan-bauna da suka kai musu. An yiwa 'yan ta'addar raga-raga a yankin Kidandan.
A karon farko bayan ya koma gida, sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa za su jira hukuncin kotu kan rikicin sarauta da ke faruwa a jihar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya shiga ganawar sirri da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da shugabannin tsaro a jihar kan rikicin sarautar da ake yi.
Yayin da hankula ke kan abin da ke faruwa a jihar Kano, Labour Party ta dakatar da Julius Abure, shugaban jam'iyyar na ƙasa bisa zargin cin amana a Edo.
Bayan Sarki Muhammadu Sanusi II, akwai wasu manya manyan sarakuna masu dataja a Arewacin Najeriya da aka taɓa sauke su daga kan karagar sarauta bisa dalilai.
Majalisar malaman jihar Kano ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauki matakan da suka dace kan matsalar rikicin Kano ba tare da jawo matsala ba.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan dawo da shi sarautar Kano. Sarkin ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai tsoma baki ba.
Masu zafi
Samu kari