Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Shugaba Vladimir Putin ya sanar da kammala hada makamin Sarmat da ya ce sun gwada kuma za a fara aiki da shi a karshen shekarar 2026. Ya ce shi ne mafi hadari.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
'Yan sanda a kasar New Zealand sun cafke wata mota makare da soyayyun kajin fasa kwabri. An hana sayar da abincin kan hanya a jihar da aka kama mutanen biyu.
An yanke wa wata matar aure daurin shekaru 17 a gidan gyaran hali da horo mai tsanani saboda ta babbaka mijin ta da tafasasshen ruwa kamar yadda LIB ta ruwaito.
Mutumiyar Najeriya Okonjo-Iweala ta shiga cikin mutanen da suka fi tasiri a Duniya. Mujallar Times ta bayyana haka a sabon jerin da ta fitar na shekarar 2021
Akwai wasu kasashe guda 6 a faɗin duniya da muka tattaro, waɗanda ake shafe dogon lokaci ana ganin hasken rana ba tare da duhun dare ya gitta ba kwata-kwata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai hau mimbarin UN a New York ya yi wa Duniya magana. Buhari yana cikin masu jawabi a taron majalisar dinkin Duniya na 2021.
Kamfanin iPhone ya sake fitar da wata sabuwar waya mai fasahar da ba a taba irinta ba a tarihin wayoyoyin hannu. Kamfanimn ya bayyana farashinta kasuwar duniya.
Bincike ya bayyana cewa, kafin kitsa juyin mulkin kasar Guinea, sojojin da suka aikata juyin mulkin na karbar horon kwarewar sojoji daga wata rundunar Amurka.
Ashraf Ghani, tsohon shugaban kasar Afghanistan, ya nemi afuwar mutanen Afghanistan bayan tserewa daular larabawa ya bai wa Taliban mulki a watan da ya gabata..
Taliban ta nada Ministoci 33 a Gwamnati Afghanistan inda Mohammad Hassan Akhund ya zama Firayim Minista. A baya ya rike mukamai a kasar tsakanin 1996 da 2001.
Labaran duniya
Samu kari