An nemi wasu jami'an sojojin Amurka guda biyu an rasa. Sojojin dai sun je kasar Morocco ne domin gudanar da wani atisaye. Tuni aka fara aikin nemansu.
An nemi wasu jami'an sojojin Amurka guda biyu an rasa. Sojojin dai sun je kasar Morocco ne domin gudanar da wani atisaye. Tuni aka fara aikin nemansu.
Bidiyon Agnes Nespondi, wata mata ‘yar kasar Kenya wacce ta haifa yara 11 duk makafi ya dauka hankali a YouTube. Babu bayanin da likitoci suka yi mata kan Haka.
Za a yi shagalin bikin nadin sarautar Sarki Charles III a ranar Asabar 6 ga watan Mayun 2023. Za a yi shagalin ne a Westminster Abbey,Fadar Buckingham ta sanar.
Kwararriya a bangaren lafiya kuma shugaban cibiyar Lafiya ta Chartma Herbal Health Centre ta bukaci maza su rika shan mama a cikin watan Oktoba a yayin da ake
Wata mata yar kasar Congo ta auri maza biyu hakan ya girgiza mutane, duba da cewa mata ba su cika yawan auren maza biyu a Afirka ba. Francine Jisele tana zaune
Tamica Wilder mata ce da ta dawo da saurayinta gidan mijinta inda suke rayuwa tare da ‘ya’yanta.A cewarta, suna rayuwa cike da farin ciki, annashuwa da soyayya.
Hukumar kula da talla na Najeriya, ARCON, ta ce ta shigar da kara kan kamfanin Meta Platforms Incorporated (masu Facebook, Instagram da WhatsApp) da wakilin ta
Shugabannin kungiyar ITU sun taru a kasar Romaniya tun a makon jiya, ana ta taro. Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya jagoranci Najeriya ta bada tazara mai yawa.
Trooper Jack Burnell-Williams, matashi dan shekara 18 wanda ya yi gadin gawar Sarauniya Elizabeth ta II a wurin jana'izarta ya rasu. A cewar The Telegraph, an g
A yau Alhamis, 29 ga watan Satumba, 2022, aka bayyana sanadin da ya haddasa mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth II a wata takardar shaidar mutuwa da aka fitar.
Labaran duniya
Samu kari