Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Mutumin mai suna West Mathewson, mai shekaru 68, yana tsakiyar wasa da zakunan nashi masu suna Demi da Tanner a ranar Laraba 26 ga watan Agusta, sai kawai daya.
Maimakon ranar 29 ga watan Agusta ta gwamnatin tarayya ta saka domin dawo da zirga-zirgan jiragen waje, ta mayar dashi zuwa ranar 5 ga watan Satumba, 2020.
Majalisar dinkin duniya ma ta san da zaman harshen Hausa sannan ta sanya ta a matsayin na 11 cikin yaruka 70,250 na duniya kamar yadda wani bincike ya nuna.
Akua Gaddafi, mace ta farko a cikin jami'an 'yan sandan kasar Ghana da ta zagaye kasashe hudu na yankin Afrika ta Yamma a cikin kwana daya ta bayyana cewa...
Mun ji cewa a jihar Akwa Ibom, an gurfanar da wata Mata da mijinta da zargin yin sata a Kotu. Alkali ya dage wannan shari’ar sai cikin watan Disamban 2020.
A jiya ne daya daga cikin wadanda aka sace tare da yaran Makarantar da aka sace a Kaduna ya tsere. An samu wanda ya tsero daga hannun Miyagun ne bayan sa’a 24.
A bana tattalin arzikin Najeriya ya yi mummunan sukurkucewar da ba a taba gani ba a shekara 10. Tattalin arziki ya karye da – 6%, abin da ba a taba yi ba tuni..
A wata hira da tayi da wani mai suna Anthony Ndiema a wani shiri mai suna Nisamehe Show, matar ta bayyana cewa mijinta ya zabga mata karya wacce ta kasa hakuri
Titin dogo da aka gina daga Legas zuwa Ibadan wanda zai fara aiki a watan Satumbar da zamu shiga, an sanya ranar fara aikin akan gaba domin kuwa akwai sababbin
Labaran duniya
Samu kari