Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kwamandojin 'yan ta'adda a jihar Katsina. Sojojin sun hallaka su ne bayan an yi musayar wuta a cikin daji.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi na shirin ficewa daga jam'iyyar ADC. Majiyoyi sun bayyana dalilin da ya sa za su yi hakan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai daga hannun tsagerun.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana kuri'un da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai samu a zaben 2027. Ya ce bai da adawa a jihar Kaduna.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta dawo da shugabannin ADC karkashin jagorancin David Mark a shafinta na yanar gizo bayan hukuncin Kotun Koli.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi kalamai masu kaushi kan shugaban gwamnatin Jamus. Donald Trump ya caccake shi, kan sukar yaki da Iran.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan ta'adda a sassa daban-daban na Najeriya. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda sama da 200.
Kungiyar Hezbollah ta kai hare-hare kan sojojin Israila a Kudancin Lebanon. Hare-haren na Hezbollah sun yi sanadiyyar hallaka wani soja tare da raunata wasu.
Sharif Lawal
Samu kari