Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Kotun Kolin Najeriya ta shirya yanke hukunci kan takaddamar rikicin shugabancin jam'iyyar ADC. Kotun Kolin za ta yanke hukuncinta a ranar Alhamis.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kyauta ga sababbin jakadun Najeriya. Shugaban kasar ya gwangwaje su da filaye a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wasika ga majalisar dattawan Najeriya. Shugaban kasar yana neman a amince da nade-naden da ya yi a NHRC.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara yayin wata arangama da suka yi da 'yan ta'adda a Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda yayin artabun da suka yi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan nada Murtala Sule Garo a matsayin mataimakinsa. Gwamna Abba ya ce mutum ne mai son kawo ci gaba.
Hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da lokacij fara jigilar maniyyata zuwa Saudiyya. Ta bayya cewa jirgin farko zai tashi a birnin Abeokuta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karbi fom din neman sake tsayawa takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC mai mulki. Tinubu zai yi takara a zaben 2027.
Majalisar wakilan Najeriya ta tattauna kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar ta neman sake ciyo bashin $516.3m. Majalisar ta amince da bukatar.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya kare kansa a gaban kotu kan yunkurin da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC ke yi na kwace kadarorinsa.
Sharif Lawal
Samu kari