Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta bayyana cewa ta haramta zuwa da wayar salula inda ake kaɗa ƙuri'a a lokacin zaɓe. Shugaban hukumar shine ya sanar da dokar
Wata kotu a Plateau ta tura wani matashi gidan gyaran hali bisa zagin mahaifin sa. Alƙalin kotun ya yankewa matashin hukuncin shekara ɗaya a gidan gyaran hali.
An Shirya gudanar da babban zaɓen shugaban ƙasa a ranar Asabar a Najeriya. Akwai jerin jihohin da ake hasashen manyan ƴan takara 4 za su lashe babu ko tantama.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) ta saki adadin yawan masu da za su kaɗa ƙuri'a zaɓen Najeriya. INEC ta fitar da adadin ne ana saura kwana biyu a fara zaɓe.
Wata kyakkyawar amarya ƴar ƙasar Ghana ta samu wata gagarumar kyauta a wajen bikinta. Bidiyon kyautar da aka gwangwaje amaryar da ita ya ɗauki hankula sosai.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke ɗaya daga cikin ƴan ta'addan da suka shirya kai harin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna. Ya shiga hannu ne a wani sumame
Wata ƴar Najeriya mai karatu a ƙasar waje tayi wani abin mamaki da ya ɗauki hankulan mutane a yanar gizo. Budurwar ta kwashi guzurin kayan abinci zuwa waje.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya samu wani gagarumin tagomashi a birnin tarayya Abuja. Magoya bayan PDP da LP sun koma APC.
Shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa jam'iyyar zata yi nasara a zaɓen shugaban ƙasa na ranar Asabar. Yace APC tayi aiki tuƙuru.
Sharif Lawal
Samu kari