Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Babban fasto, Primate Elijah Ayodole, ya bayyana cewa dangantakar da ke tsakanin Bola Tinubu da gwamna Wike ba za ta daɗe ba. Ya bayyana inda za a samu akasi.
Rahotanni sun tabbata ƴan bindiga sun yi awon gaba da wasu matafiya a jihar. Ƴan bindigan dai sun tare su ne a cikin daji, inda daga nan suka tasa ƙeyar su.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwacin cikawa ƴan Najeriya dukƙanin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe. Tinubu ya bayyana hakan ne a Rivers.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan sanda sun bayar da belin dakataccen kwamishinan hukumar INEC, na jihar Adamawa, Farfesa Hudu Yunusa-Ari, bayan an masa tambayoyi.
Wani jigon jam'iyyar APC, a jihar Kebbi, ya garzaya kotu neman a dawo masa da. Kayayyakin da ya ba ƴaƴan jam'iyyar PDP, su raba lokacin zaɓen gwamnan jihar.
Rahotanni sun tabbatar da kamfanonin jiragen saman da aka ware domin jigilar maniyyata hajjin bana, sun ƙi rattaɓa hannu kan yarjejeniyar jigilar maniyyata.
Tsohon akbishop na Abuja, John Onaiyekan, ya ce akwai kuskure babba a shirin da ake na rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a matsayin sabon shugaban ƙasan Najeriya.
Tolulope Akande-Sadipe ta shiga takarar kujerar mataimakiyar kakakin majalisar tarayya. Ƴar takarar ta ayyana aniyar ta na ɗarewa kan kujerar mafi girma ta 2.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta bayyana dalilin rashin fitar da tsarin shugabancin majalisa ta 10. Abdullahi Adamu ya ce dawowar Tinubu suke jira.
Sharif Lawal
Samu kari