Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Fafaroma Francis ya bar wasiyya cewa a birne shi a makabartar Basilica da ke birnin Rome bayan ya mutu, maimakon St. Peter's da aka saba binne masu mukamin.
Kwanaki 30 kenan gwamna Adeleke ya shafe a kasar Thailand inda ya ce ya je yin hutu, sabanin rade-raden da ake na cewa ya je ayi masa aiki a guiwa.
Gwamnatin jihar Rivers ta ce ta yanke shawarar rushewa tare da gina sabon ginin majalisar dokokin jihar biyo bayan wata gobara da ta lalata wani sashe na majalisar.
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta kashe akalla Naira biliyan 600 wajen biyan tallafin wutar lantarki da 'yan Najeriya suka sha a 2023. Gwamnati na neman mafita.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun wasu 'yan majalisu 25 matsayin "wofi" biyo bayan sauka sheka daga PDP zuwa APC. Gwamna Fubara ya gabatar da kasafi.
Sojoji sun kai hare-hare akalla takwas kan fararen hula a Najeriya a cikin shekaru shida, inda abin ya fi shafar Arewacin kasar kawai. Mutane da dama sun mutu.
Wani shahararren lauya ya yi hasashen makomar Gwamna Yusuf na jihar Kano a Kotun Koli bayan da Kotun Daukaka Kara ta kori kamar yadda kotun karar zabe ta yi.
Hukumar EFCC ta ce ta baza komar kama Olu Agunloye, tsohon ministan makamashi da karafa karkashin gwamnatin Obasanjo kan zargin badakalar $6bn...
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wasu shahararrun barayin motoci da suka addabi jihar da makwaftan ta. An kwace motoci uku a hannun su.
Sani Hamza
Samu kari