Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Kasa da awanni 24 bayan da shugaban kasa Bola Tinubu ya ba jami'an tsaro umarnin kamasu masu boye kayan abinci, hukumar FCCPC ta rufe kantin Sahad.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Cross River sun fara zanga-zagar nuna bacin rai kan rashin biyan su albashi n watan Fabrairu da har yanzu gwamnatin ba ta yi ba.
Mota ta murkushe wani matashi mai suna Jamilu, a ranar Talata a lokacin da yake yunkurin tserewa da kayan abincin wata mata a kasuwar Kwali da ke a Abuja.
A yau Alhamis ne majalisar kasar Girka za ta halasta auren jinsi da daukar rainon yara, wani gagarumin sauyi da gwamnati ta dauka duk da adawar Cocin Orthodox.
Mai magana da yawunAtiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya yi gargadin cewa ‘yan Najeriya na mutuwa daga munanan manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Bola Tinubu ya umurci hukumomin tsaro da su hada kai da gwamnoni don kama mutanen da suke tara kayan abinci suna boyewa a Najeriya.
Naira ta fadi zuwa N1,600 idan aka kwatanta da dala a ranar Alhamis yayin da tattalin arzikin Najeriya ke ci gaba da tabarbarewa a karkashin Shugaba Bola Tinubu.
Mummunar gobara ta tashi barikin ‘yan sandan tafi da gidanka da ke Gombe, da ke a '34 PMF Squadron' daura da garin Kwami a jihar Gombe, wanda ya ja asara mai yawa.
Sani Hamza
Samu kari