Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Masana a kasar waje sun bayyana annobar Korona a nan gaba za ta kara tunkaro duniya, inda masana suka bayyana cewa, duniya ya kamata ta kasance cikin shiri.
Wasu 'yan crypto sun bayyana yadda suka shiga taskun rasa dukiyoyinsu a duniyar kudaden intanet. Wani dai ya ce daga miloniya ya zama matsiyaci cikin mintuna 5.
A rahotanni da muke samu, an ce wasu yara sun mutu yayin da suke wasa a cikin wata mota a wani yankin jihar Legas. An ce an tura yaran zuwa makarantar Islamiyya
Hukumar jarrabawar shiga jami'a ta JAMB ta kirkiro wasu sabbin darrusa a manhajar karatu da jarrabawar shiga jami'a ta UTME a shekarar 2022. An bayyana darrusan
'Yan crypto a duniya sun tafka asarar makudan miliyoyi yayin da darajar Bitcoin da sauran kudade na intanet suka karye a kasuwannin duniya. An bayyana dalilai.
An nada shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kungiyar PAGGW ta Afrika. An ansda shi ne a ranar 2 ga watan Disamba na wannan shekarar a Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar AKano ta samu tangardar cikin gida yayin da 'yan tsagin Ganduje da na Shekarau suka samu sabani a ra'yoyin siyasar jihar Kano.
Matar Atiku ta kara tabbatar da cewa, mijinta zai tsaya takara, kuma Allah yake roko ya bashi mulkin Najeriya a zaben 2023 mai zuwa. Ta bayyana yadda halin Atik
Bincike ya bayyana cewa, kamfanin Dangote ya ninnika ribar da yake samu a shekarar 2021 saboda wasu dalilai. A halin yanzu zai sake hawa sama a matakin masu kud
Salisu Ibrahim
Samu kari