Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Tsohon gwamnan jihar Imo, kuma sanata daga jihar ya bayyana wasu maganganu kan kitsa kisan jigon jam'iyyar APC, wato Ahmed Gulak. An kashe Ahmed Gulak ne a Imo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana manufar gwamnatinsa na karar da dukkan masu aikata munanan laifuka musamman a yankin Arewa maso yammacin kasar nan.
An kame wasu mutane masu shiga makarbartar musulmai su sace sassan jikin mamata da aka binne makabarta. Yanzu dai an mika su ga 'yan sanda ana ci gaba da duba.
Ma'aikaciya a kamfanin TikTok ta kai kara kotu saboda samun matsalar kwakwalwa tsabar yadda take kallon bidiyo a kafar. Ta ce bata amince ba dole a bata diyya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada manufarsa ta samar da hanyoyin wucewar shanu ga Fulani makiyaya a kasar nan kamar yadda aka sani a baya a kasar.
Daga karshe dai gwamnatin Buhari ta amince da ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. A cikin wasu takardun gwamnati, an ga yadda lamarin ya kaya a hukuma.
Wasu 'yan banga sun kama wasu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kashe tare da wasu da ake zargin su ma masu kai bayanai ne ga 'yan bindiga a jihar Zamfara.
Daga fita sayen kayan tande-tande ga 'ya'yansa, wani mutum ya ci gagarumar gasar da ta sauya rayuwarsa, amma sai aka bashi wani zabin da ba kowa ne zai amince b
Wata mata ta haifi jariri ta jefar dashi a cikin bandakin jirgi a wata kasa. Wannan lamari ya tada hankali, kuma tuni aka kamo matar aka mika ta ga 'yan sanda.
Salisu Ibrahim
Samu kari