Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wata mata ta maka mijinta a kotu saboda rashin cikakken kulawa da ita da 'ya'yan ta. Ta ce sam ba ya basu kudin abinci, N200 yake basu su ci abinci a rana.
Yanzu labari ke iso Legit.ng Hausa cewa, Ernest Shonekan, wani shugaban da ya gaji janar Badamasi Babangida ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a Legas..
Yayin da ake bata kudade wajen sayen gas da kalanzir domin girki, wani dattijo ya sami hanya mafi sauki domin samar da wutar girki ta hanyar amfani da ruwa.
Shugaban jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya ce zai tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa, don haka ya gana da Buhari domin fada masa wannan kuduri.
Tsohon gwamnan jihar Legas, kuma shugaban APC, ya bayyana cewa, babu abin da zai hana shi zama shugaban kasar Najeriya sai dai abu daya kacal da ya bayyana.
Dan siyasar jihar Kano ya magantu kan dalilin da zai sa a hana 'yan yankin Kudu tsayawa takarar shugabancin kasa a zaben 2023 mai zuwa, ya ce bai zai yiwu ba.
Wasu iyaye sun saka dansu a gaba saboda kin kawo budurwarsa gida taga iyayensa. Sun ga ya fara zama tuzuru, don haka watakila za ayi masa auren dole a gida.
Wani ango ya fuskanci wani cin amanar da bai taba tsammani ba yayin da matarsa ta koma ganawa da wani kato bayan aurensu. An gama amarya da kwarto bayan aure.
Hukumar KAROTA a jihar Kano ta bayyana martaninta ga yadda kungiyar a daidaita sahu ta shiga yajin aiki a jihar Kano. Ta ce sam ba za su ji dadi ba su ma din.
Salisu Ibrahim
Samu kari