Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Wasu masu gidajen mai a kasar nan sun zama yadda suka zama, inda aka koma sayarwa mutane ruwa a madadin man fetur a wasu gidajen man. Wani ya koka akan haka.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. Sun gaisa, lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
An ce ‘yan bindigar sun yi garkuwa da wata mata a kan titin bayan farmakin da shaidun gani da ido suka ce an kwashe kusan mintuna 30 ana yi ba tare da samun mai
Hakan na zuwa ne a wata sanarwa da Sakataren jam'iyyar na kasa Umar Bature ya sanyawa hannu a ranar Juma’a mai taken ‘Postponement of Northwest zone Congress’.
A hukuncin da aka fitar ranar Juma'a, mafi rinjayen kwamitin mutane bakwai na kotun sun amince cewa shugaban kasa ya zarce ikon da kundin tsarin mulki ya ba shi
Majiyoyi sun ce mazauna yankin sun tallafa wa jami’an tsaro da ’yan banga wajen kai samame kan ‘yan bindiga a yankin Lambar Bakura zuwa Dogon Karfe duk dai yan
Wani kansila ya jawo cece-kuce a shafin Twitter tun bayan da ya mika kyautar tabarmai guda biyu ga jama'ar unguwarsa da yake wakilta. An ce hakan bai yi dadi ba
Wanda ya kafa kungiyar ta Leen, Abdul’aziz Umar Abubakar, ya ce kungiyar tana kula da mutane ba tare da la’akari da addininsu ba. Akalla mutane 100 ne suka amfa
Rahoton ya ce, wadanda suka san tafiyar tata sun ce jirgin kasan ya bar Kaduna da misalin karfe 4 na yamma ya isa Abuja da misalin karfe 6 na yamma a ranar.
Salisu Ibrahim
Samu kari