Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Rahoton da ke iso Legit.ng Hausa ta cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai shilla kasar Belgium domin halartar wani taron shugabannin duniya a kasar ta waje.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana haramta ayyukan 'Yan Sa Kai' a jihar saboda daukar doka da suke dauka a hannunsu. An kuma bayyana wadanda aka yarda dasu.
Hukumat jami'ar FUTO ta bayyana aniyarta na zuwa kotu saboda kalubalantar da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ta yi na cewa bata farfesancin Dakta Pantami ba.
Hukumar EFCC ta yi babban kamu, inda ta kama wani matashin da ke ikrarin shi mai taimakawa wani gwamnan APC ne. Yanzu haka yana hannun jami'an hukumar EFCC.
Bayan da wutar rikici ta kunno kai a masana'antar Kannywood, yanzu dai an samu sauki, Sarkin Waka ya ce ya gana da jarumai an tattauna kan abubuwan da suka dace
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi gaggawan kamo Abba Kyari kafin ya gudu. Yanzu haka yana hannun hukuma tare da wasu mutanesa da aka kama su tare a wani wuri.
Bayan kamo shi, an mika Abba Kyari ga hukumar NDLEA domin ci gaba da yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na harkallar miyagun kwayoyi da aka gano yau.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya nada sabon sarkin gargajiya a jiharsa. Gwamnan ya nada wani tsohon sanata ne a jihar a matsayin Olubadan na jihar ta Oyo.
Kungiyar ta yabawa NDLEA karkashin jagorancin shugabanta Buba Marwa, saboda ayyana neman DCP Abba Kyari, bisa zargin alaka da safarar miyagun kwayoyi, inji raho
Salisu Ibrahim
Samu kari