Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Sunday Igboho ya sha suka, Fulani sun nemi jami'an tsaro su kame shi bayan da ya dawo daga tsare da aka yi a kasar waje kan wasu dalilai na shiga kasa ba lasisi.
Wani dan Najeriya ya bayyana kama sana'ar aski a kasar waje bayan da ya yi hijira zuwa kasar turai domin ya samu abin da zai rike kansa. Jama'a sun nuna abin mamaki.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kafa wani kwamitin da zai ke ba shi shawari kan tattalin arzikin kasa, musamman duba da yadda kasar ke ci gaba da baya.
An ruwaito yadda dukiyar attajirin da ya fi kowa kudi a Afrika ta ragu bayan da aka samu ragi a darajar Naira a kasuwar duniya a cikin kwanakin nan.
Wani matashi dan Najeriya ya yi tagumi bayan siyan katin N35000 cikin rashin sani yayin da ya so siya na N3500 don yin amfani da shi a wayarsa haka kawai.
An ruwaito yadda 'yan ta'adda suka kai sabon hari a Kaduna bayan da aka kashe shugabansu a wani yankin jihar. An jima ana samun hare-hare a jihar Kaduna.
Rahoton da muka tattara muku yadda NBS ta hado rahoton jihohin da aka fi amfani da intanet a karshen shekarar 2023 da aka fita watanni kasa da biyu da suka wuce.
An kama wani matashi da laifin sace motar mijin 'yar uwarsa tare da siyarwa kan kudi N230,000, lamarin da ya kai ga aka kama shi tare da ajiye shi a hannun jami'ai.
Sanatocin Arewacin Najeriya sun yi martani bayan da suka samu labarin ECOWAS ta dage takunkumin da ta daura kan jamhuriyar Nijar mai makwabtaka da Najeriya.
Salisu Ibrahim
Samu kari