Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Rahoton da muke samu daga majiyoyi ta bayyana cewa, an shiga wata ganawar sirri tsakanin 'yan tsagin Atiku da Wike domin sulhunta tsakanin shugabannin biyu.
Rahoton gidan talabijin na Channels ya bayyana cewa, 'yan bindigan sun shiga gidan Barista Benedict Azza da ke unguwar Saminaka, a Gusau, suka so sace shi.
Wani rahoton jaridar Punch ya bayyana cewa, jami'an tsaro da sanyin safiyar yau Juma'a suka garkame otal da matasha, gidan mai mallakin wani jigon siyasar PDP.
Najeriya na bin jamhuriyar Nijar, Benin da Togo kudaden da suka kai Naira biliyan 5.86 a shekarar 2020 na wutar lantarki da gwamnatin Najeriya ta nemi kasashen.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana fushinsa, ya ce ya yaba da kokarin sojoji, amma su kara kaimi wajen ragargazar 'yan ta'addan da suka addabi kasa
Yusuf Sheriff Modu dai dan takarar ne majalisar jiha a jihar Borno, kuma sakataren shiyyar Arewa maso Gabas a jam'iyyar APC, jaridar Leadership ta ruwaito.
Imumolen, dan takara mafi karancin shekaru a jerin 'yan takarar shugabancin Najeriya a halin yanzu, ya yi wannan alkawarin ne yayin wani gagarumin taro a Legas.
Jami'ar ta fara rajistar daliban aji daya kafin fara yajin aikin ASUU a watan Fabrairu, lamarin da ya kawo tsaiko ga rajistar da ci gaba da karatun zangon.
Ma’aikatan, wadanda suka kulle makabartar Gudu a babban birnin kasar, sun mika wuya ga matsin lamba daga fadar shugaban kasa, kuma sun bude filin a ranar Alhami
Salisu Ibrahim
Samu kari