Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnonin dai na ganawa ne kan halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki, rashin tsaro, da kiwon lafiya da dai sauransu, rahoton jaridar Punch a yau dinnan.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, rundunar sojin ruwan Najeriya ta sallami wani jami'inta bayan gano yana yunkurin aikata luwadi da wani matashi a jihar Delta
Hukumar tsaron Najeriya ta NSCDC, reshen jihar Neja, ta cafke wani dalibi mai shekara 18, bisa zargin yunkurin yin garkuwa da shugaban Kwalejin ilimin dabbobi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce ta ceto mutum hudu daga cikin mutane shida da aka sace a babbar hanyar Obbo-Ile da Osi a jihar Kwara da ke Najeriya.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati da ke jihar nan take bisa fargabar hare-haren da ake kaiwa makarantu a fadin jihar.
Danbazau ya fadi haka ne a lokacin da yake gabatar da wata takarda mai taken, “2023 Politics: National Security and Nigeria’s Stability” mai tsokaci game da
Allah ya yi wa tsohon babban sakataren yada labarai na tsohon shugaban kasa Ibrahim Babangida, CPS Duro Onabule rasuwa, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Wasu majiyoyin da ke da masaniya kan lamarin sun shaida cewa tawagar gwamnatin tarayya ta gana da wakilan kungiyar ASUU a hedikwatar hukumar da jami'a NUC.
Wdanda suka yi garkuwa da kwamishinan yada labarai na jihar Nasarawa Lawal Yakubu sun bukaci a biya su N100m a matsayin kudin fansa kafin sako kwamishina...
Salisu Ibrahim
Samu kari