Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wata kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta wanke tsohon shugaban hukumaer EFCC, Ibrahim Magu daga zargin da ake masa na yin awon gaba da wasu kudaden kasa.
Hukumar kula da cututtuka masu harbuwa (NCDC) ta ce Najeriya na cikin hadari sake shigo da cutar Ebola daga kasar Uganda a nahiyar Afrika, inji rahotanni...
Oluomachi Nwoye, dalibar ajin karshe a jami'ar ilimin noma ta Michael Okpara ta samu karuwar jarirai biyar a rana daya a asibitin tarayya na Umuahia a jihar.
Kwamitin amintattun jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai samo mafita kwakkwara zamansa da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ba, The Nation ta ruwaito a yammacin yau
Hukumar aikin dan sanda ta PSC ta sanar da korar wasu jami'ai bakwai saboda halin rashin da'a a ranar Talata 4 ga watan Oktoban wannan shekarar da ake ciki.
Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ya bayyana cewa, shugaba Buhari ya amince ake ba wasu daga daliban jami'o'in gwamnati da na kwalejin ilimin gwamnati kudin.
Wani bidiyon da wata kyakkyawar matar farar fata na yadda ta siya turmi da tabarya a lokacin da ta ziyarci Najeriya ya ba da mamaki domin take taka doyan gida.
Wani rahoton Daily Sun ya ce, mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ovia a jihar Edo, Hon Denis Idahosa ya tada wani batu mai ban mamaki a ranar Lahadi
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, jerangiyar sunayen da ke yawo a gidajen labaran yanar gizo a kwanakin na wadanda gwamnati za ta karrama na bogi ne tabbas.
Salisu Ibrahim
Samu kari