Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Sarakunan gargajiya shida na kabilar Igbo ne suka dumfaro kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya Abuja domin rokon a saki shugaban kungiyar IPOB.
Wata matar da ta bar danta ga kakarsa ta dawo ta ga abin mamaki yayi n da ta ga yadda aka yi masa askin kwal-wal babu gashi ko kadan a kan nasa da aka gani.
Ochulo, wanda aka fi sani da Odogwu Ten Five ya yada wani bidiyon yadda ya je shagon siyan kayan alatu domin sayen wani abun da ba a bayyana menene ba a bidiyon
Gwamnatin Amurka da Burtaniya sun gargadi 'ya'yan kasashensu mazauna Najeriya da su kula, akwai yiwuwar samun hare-hare a Najeriya, musamman a birnin Abuja.
'Yan sandan jihar Ebonyi sun yi nasarar kame wasu mambobin kungiyar nan ta ta'addanci IPOB da sojojinta ESN bayan wani samamen da ta kai kan wasu sansanonin.
Akwai labarai da yawa da ake bayar wa na mutanen da aka ayyana ba su da laifi bayan shafe shekaru a magarkama da sunan suna da laifin da ake zargin sun aika.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Edo, AIG Abutu Yaro ya cire DPO na yankin Auchi, CSP Ayodele Suleiman daga kujerarsa bisa laifin kashe wanda ake zargin da aka kam
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa, cire sunan uwar gidan mataimakin shugaban kasa, Mrs Dolapo Osinbajo daga jerin tawagar gangamin kamfen din yada dan
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da damuwar bashin da ake bin Najeriya da yadda 'yan Najeriya ke damun kansu a kai.
Salisu Ibrahim
Samu kari