Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Jam'iyyar APC ta tono kadan daga irin rikicin da PDP ke ciki, don haka ta bayyana cewa ba za ta iya tabuka komai ba a zaben 2023 mai zuwa nan kusa; badi kenan.
'Yan bindiga sun gamu da ajalinsu a hannun wasu jami'an tsaro a jihar Anambra. An hallaka uku yayin da aka gano layu da guraye a jikinsu kaca-kkaca ba kai.
Yanzu muke samun mummunan labarin yadda wasu 'yan bindiga suka yi awon gaba da wani dan takarar mamban majalisar dokokin jihar Zamfara, an ce sun yi gaba dashi.
Akwai sabon aiki a gaban jam'iyyar APC yayin da wata kotun tarayya ta sanar da soke zaben fidda gwanin da aka gudanar a watan Yuni. Ta umarci a sake sabon zabe
Yanzu muke samun labarin mutuwar shugaban jam'iyyar PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura. Ya rasu yayin da ya halarci wani taron zaman lafiya a jihar yau.
Dan majalisar wakilai na kasa ya bayyana bukatar a ba 'yan Najeriya damar mallakar makamai domin su iya kare kansu daga barnar 'yan ta'adda a fadin kasar nan.
Akwai yiwuwar mazauna nahiyar Afrika su fara fuskantar zazzabin cizon sauro mai tsananin yayin da wani nau'in sauro da ake kyautata zaton dan yankin Asiya ne
Kwamitin majalisar dattawa ta Najeriya kan wutar lantarki ya bayyana aikin samar da makamashi na Mambilla a matsayin yaudara, duk kuwa da tanadin kasafin kudi
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi batu mai ban dariya a fadarsa da ke Abuja yayin da yake martani ga zabo Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin takara.
Salisu Ibrahim
Samu kari