Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Jack Dorsey, tsohon mai kamfanin Twitter ma kirkirar wata sabuwar manhajar sada zumunta wacce za ta zama mai kama da kishiya ga sauran kafafen sada zumunta.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya sake jaddada manufarsa ta siyar da matatun man Najeriya matukar aka zabe shi ya gaji kujerar shugaban kasa Buhari.
Majalisar dattawa a Najeriya ta bayyana bukatar ganin ministar kudi don yin bayani kan wasu kudade da ake neman bahasi a kansu na ma'aikatar makashi ta kasar.
Jam'iyyar APC ta tono kadan daga irin rikicin da PDP ke ciki, don haka ta bayyana cewa ba za ta iya tabuka komai ba a zaben 2023 mai zuwa nan kusa; badi kenan.
'Yan bindiga sun gamu da ajalinsu a hannun wasu jami'an tsaro a jihar Anambra. An hallaka uku yayin da aka gano layu da guraye a jikinsu kaca-kkaca ba kai.
Yanzu muke samun mummunan labarin yadda wasu 'yan bindiga suka yi awon gaba da wani dan takarar mamban majalisar dokokin jihar Zamfara, an ce sun yi gaba dashi.
Akwai sabon aiki a gaban jam'iyyar APC yayin da wata kotun tarayya ta sanar da soke zaben fidda gwanin da aka gudanar a watan Yuni. Ta umarci a sake sabon zabe
Yanzu muke samun labarin mutuwar shugaban jam'iyyar PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura. Ya rasu yayin da ya halarci wani taron zaman lafiya a jihar yau.
Dan majalisar wakilai na kasa ya bayyana bukatar a ba 'yan Najeriya damar mallakar makamai domin su iya kare kansu daga barnar 'yan ta'adda a fadin kasar nan.
Salisu Ibrahim
Samu kari