Salisu Ibrahim
5654 articles published since 29 Dis 2020
5654 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi dan Najeriya ya ba da mamaki yayin da ya bayyana gargadi guda daya ga abokansa. Ya ce bai son a sake kiransa bayan karfe 7 na dare kowace rana.
Abokin takarar Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga abin da ya hango game da atakarar shugaban kasa. Ya ce Tinubu ne zai yiwa kasa abubuwa masu amfaninta.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan abin da ya faru da tawagar kamfen Atiku a jihar Borno, IGP na 'yan sanda ya bayyana abin da hukumar ke yi a yanzu.
Kotu a birnin Kano ta umarci a kamo AA Zaura tare da gurfanar dashi a gaban kotu bisa zargin da ake masa na cin kudaden da ba nasa ba. An ce ya damfari wani.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana irin dadin da ya ji sadda PDP da APC suka ba Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu tikitin takarar 2023.
Jam'iyyar PDP ta caccaki jam'iyya mai ci ta APC bisa abin da ya faru na harin da aka kai kan ayarin motocin kamfen Atiku a ranar Laraba. An raunata mutane.
Wani jigon APC a jihar Zamfara ya bayyana yadda Bola Tinubu yake da karimci a duniyar siyasa da kuma tattalin arziki. Ya ce Tinubu ne dan takarar da ya dace.
Wani takalmi ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda yake da kuma kalansa. Mutane sun bayyana mamakin da suka shiga bayan ganin abin da basu taba bagani ba.
Wani fitaccen sanata, Adamu Bulkachuwa ya bayyana sauya sheka daga jam'iyyar APC mai ci zuwa PDP ta adawa ana tsaka da shirin babban zaen 2023 mai na badi.
Salisu Ibrahim
Samu kari