Salisu Ibrahim
5649 articles published since 29 Dis 2020
5649 articles published since 29 Dis 2020
Yanzu muke samun mummunan labarin rasuwar Pharm. Ejikeme Omeje, dan takarar majalisar wakilai ta kasa a karkashin inuwa jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan.
Yayin da ake ci gaba da tunkarar zaben 2023, jami'an hukumar EFCC sun kame wani jigon siyasa a jihar Jigawa. Sun kuma tafi dashi Abuja domin binciken kwa-kwaf.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sako 'ya'yan tsohon akanta-janar na jihar Zamfara, Abubakar Furfuri da suka sace tun watan Maris din da ta gabata na shekara nan.
Kungiyar malaman jami'a ta ce sam ba ta da shirin sake komawa wani sabon yajin aiki a nan gaba kada. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan kammala wani dan zama.
Gwamnan jihar Osun ya bayyana kwarin gwiwar cewa, shi ya ci zaben da aka gudanar a jihar kuma tabbas kotu za ta tabbatar masa shi ya ci zaben nan kusa kada.
Dan kwallon kafa na Ivory Cost, Didier Drogba ya bayyana gaskiyar lamari kan jita-jitan da ake yadawa cewa ya shiga addinin Muslunci a kwanakin baya kadan.
Wata kotun yanki a Jos ta daure wani mai gadi bisa zargin ya sharbi barci yayin da yake bakin aiki, kuma hakan ya kai ga sace wasu kayayyaki masu daraja a gida.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan sauya kudin Najeriya, CBN ya ce babu adadin da aka kayyade na kudin da 'yan kasar za su iya ajiyewa a banki ba tukuna.
Sojojin Najeriya su yi nasarar hallaka kasurgumin dan bindigan da ya addabi yankun jihar Zamafa. An kuma kwato wasu makamai da kayayyaki masu daraja sosai.
Salisu Ibrahim
Samu kari