Muhammad Malumfashi
20419 articles published since 15 Yun 2016
20419 articles published since 15 Yun 2016
‘Yan bindiga sun harbe Mai ba Shugaban Majalisa shawara a Delta. Da yake abin ya auku ne a cikin dare, sai safiyar Lahadi aka tsinci gawar Makanaki cikin dare.
Da aka shirya taron Olusegun Obasanjo Presidential Library kwanan nan, Muhammad Sanusi II ya yi tir da yadda ake saba dokar zabe ta hanyar sayen kuri’un mutane.
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Socio-Economic Rights and Accountability Project tana so ‘yan takaran 2023 su bayyana dukiyarsu. Omoyele Sowore mai neman shugaban Najeriya ya ce N5000 gare sa.
A wannan rahoto, mun tattaro Jerin abubuwan da ya kamata ku sani game da tashin farashin kaya a kasuwa tare da shawarar me ya kamata mutane su yi a halin yanzu.
Za ku ji Gwamnonin jihohi fiye da 20 da suka taba rasa takara a kan mulki. Daga cikinsu akwai Gboyega Oyetola, Akinwumi Ambode, da su Rabiu Musa Kwankwaso.
Bishof Igbokwe Prince yana cikin Fastocin da suka halarci bikin kaddamar da Kashim Shettima, ya yi bayanin abin da ya sa suke goyon bayan tafiyar APC a 2023.
A jiya ne aka ji rahoton farko na bayanin yadda ‘Yan ta’adda suka fasa gidan yarin Kuje ya isa fadar Shugaban kasa, za a hukunta duk wanda aka samu da laifi.
Muhammad Malumfashi
Samu kari