Muhammad Malumfashi
20417 articles published since 15 Yun 2016
20417 articles published since 15 Yun 2016
Muhammadu Buhari ya isa Liberia, zai gabatar da jawabi a gaban kasashen Afrika, tuni har ya hadu da takwarorinsa irinsu Adama Barrowa da Umaro Sissoco Embalo.
Za a samu labari Makonni bayan haduwa da Peter Obi, Ango Abdullahi ya yi zama da Rabiu Kwankwaso. Gidan Magajin Rafin Zazzau da ke unguwar GRA ya cika a ranar.
Mun kawo wuraren ‘Yan ta’adda ke shirin kai wa hari a birnin tarayya. ‘Yan ta’addan Boko Haram da ‘Yan bindiga sun tare a wasu unguwanni a Birnin na Abuja.
Kotu ta bada belin Mai dakin Ekweremadu, Sanata zai cigaba da zama a kurkukun Ingila. Tim Probert-Wood esq. ya fadawa kotu laifuffukan da ke wuyan Ekweremadu.
Da alama Rikicin cikin gida ya nutsar da Jam’iyya, INEC ta fitar da ‘Yan takaran 2023 babu APC. Jam’iyyar ta samu kanta ne a cikin wasu rigingimu na cikin gida.
Za ku ji labari Ana ta ragargazar Shugaba Buhari a shafukan sada zumunta a kan matsalar tsaro domin a makon nan aka tashi da labari mai ban haushi da na murna.
Watakila za ayi shari’a da Bola Tinubu da APC a kan tsaida Musulmi a matsayin Mataimaki. Lauya ya bukaci kotu ta wargaza takarar Tinubu da APC a zaben 2023.
Za a ji shugaban jam’iyyar NNPP a Katsina ya yi kira ga Mai girma Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ajiye mulki, Jam’iyyar NNPP ta koka kan batun tsaro.
Mai jaridar Sahara Reporters ya fallasa Garba Shehu, ya zarge shi da zagon-kasa. ‘Dan takaran shugaban kasan na AAC ya ce bai taba fadawa kowa labarin nan ba.
Muhammad Malumfashi
Samu kari