Muhammad Malumfashi
20414 articles published since 15 Yun 2016
20414 articles published since 15 Yun 2016
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Za a ji labari Malam Garba Shehu ya fitar da jawabi a dalilin wa’adin da wasu Sanatoci suka ba Muhammadu Buhari na cewa za su tsige shi daga kan karagar mulki.
Nasir El-Rufai yana barazanar korar duk Malaman KASU saboda sun biyewa ASUU da ke yajin-aiki tun tuni, tun da kungiyar ASUU ta na rigima da gwamnatin tarayya.
Shugabannin jam’iyyar NNPP daga jihar Neja sun taru, sun bukaci a hana Yahaya Ibrahim Mohammed Sokodeke shiga takarar Gwamna. Lamarin har zai iya kai wa kotu.
Za a ji Muhammadu Buhari ya kira taron tsaro a fadar Shugaban kasa. Taron ya biyo bayan barazanar da ‘Yan Majalisar Dattawa suke yi na tunbuke Shugaban kasar.
Shugaban NNPP na Katsina yace bai kamata Atiku Abubakar da Bola Tinubu suyi takara ba. Sani Litti yayi wannan kira da ya zanda da manema labarai a Katsina.
'Dan Majalisar Daura, Sandamu da Mai Aduwa watau Fatuhu Mohammed ya ga ta kansa a karshen makon da ya gabata a gidansa a Katsina, domin wasu sun kawo masa hari.
Mun kawo Gwamnonin da suka bada hutu na musamman domin ayi katin zabe. Nasir El-Rufai, Babagana Zulum da wasu Gwamnonin sun bada hutun domin yin katin zabe
Isaac Idahosa yace NNPP da Rabiu Musa Kwankwaso za su girgiza mutanen kasar nan, yace Rabiu Kwankwaso yana neman shugabanci ne domin magance matsalolin kasar.
Muhammad Malumfashi
Samu kari