Muhammad Malumfashi
20209 articles published since 15 Yun 2016
20209 articles published since 15 Yun 2016
‘Dan Majalisar Doguwa da Tudun Wada, Alhassan Ado-Doguwa ya ja-kunnen APC cewa tayi hattara da NNPP. Doguwa yana zargin Murtala Sule Garo da goyon bayan Atiku.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabon kundin kasafin kudi. Dalili shi ne Naira tana cigaba da karyewa sannan kaya su na kara tsada. gangar mai zai iya sauka.
Wani ‘Dan Najeriya a Ingila ya Koka da ya cika tankin tankin mota a kan N60000. A Najeriya wannan kudi ya isa kamfani ko gwamnati ta albashin ma’aikata biyu.
Legacy Logistics LLC Ltd sun yi da’awar taimakawa Atiku Abubakar da biza. Lauyoyin kamfanin sun fara maganar kai shi kotu idan bai fito masu da hakkinsu ba
An yi wa hakimi yankan rago, yayin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a garin Tunga Rafin da ke Karamar Hukumar Augie a Jihar Kebbi a daren Larabar da ta wuce.
Za a ji yadda Gwamna Nyesom Wike yake cigaba da yi wa Magoya bayan Atiku bita-da-kulli. Lee Maeba mai jagorantar yi wa Atiku Abubakar kamfe ya rasa kadararsa.
Za a ji alamu na nuna Malaman jami’a da ke karkashin kungiyar ASUU za suyi zaman majalisar koli na NEC. Rabin albashin da aka biya ya shafi 'Yan ASUU da CONUA.
Da bakinsa, ba wani ne ya fada ba, Adamu Adamu ya soki kan sa. Ministan ilmi na Najeriya, ya gamsu cewa bai tabuka abin kirki duk da tsawon damar da ya samu ba
Kwana 1 bayan ya kaddamar da manufofinsa, Rabiu Musa Kwankwaso da mutanensa sun yi muhimmin zama da Jakadun kasashen Turai a sakatariyar Eu da ke garin Abuja.
Muhammad Malumfashi
Samu kari