Muhammad Malumfashi
21419 articles published since 15 Yun 2016
21419 articles published since 15 Yun 2016
Fadar shugaban kasa ta kare kalaman da Bola Tinubu ya yi na neman Goodluck Jonathan ya yi murabus daga kujerar shugaban kasa kan sace yan mata a Chibok.
Tsohon Ministan Tsaro Mohammed Badaru ya karyata rahoton bogi da ya ce ya yi murabus ne saboda zargin hare-haren Amurka da gwamnatin Tinubu kan ‘yan daji.
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi martani kan ficewar Gwamna Kabiru Tanimu Turaki daga jam'iyyar. Ya ce ba su da masaniya.
Akwai wasu manyan kalubale 5 da Janar Christoper Musa zai fuskanta yayin da Shugaba Bola Tinubu ya naɗa shi a matsayin sabon ministan tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta ce duk da an samu lokacin da aka tattauna da 'yan ta'adda a baya, amma yanzu ba daga kafa ga ta'addanci.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya tantance Janar Christopher Musa a matsayin Ministan tsaro. Tantancewar na zuwa ne bayan nadin da Tinubu ya yi masa.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
'Yan bindiga sun sace wasu dalibai biyar a jami'ar RSU da ke jihar Rivers. 'Yan ta'addan sun afka dakunan kwanan daliban ne sun sace su cikin dare.
A labarin nan, za a ji cewa Dele Momodu ya bayyana takaici a kan yadda 'yan jam'iyyar ADC suka gaza hada kai ballantana a canza Bola Tinubu a z2027.
Muhammad Malumfashi
Samu kari