Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Wasu da ake zargin ya bindiga ne masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Amarya da Ango biyo bayan harin da suka kai unguwar Shola dake jihar Katsinan dikko
A yau ranar Talata, 26 ga watan Yulin 2022, Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta fito kwanta da kwartata a titunan jihohin kasar nan domin zanga-zangar kara ga ASUU.
A ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2023 kasar Rasha ta fara kai hare-hare cikin Ukraine da nufin kwace kasar daga hannun Vlodomyr Zelensky, Shugaban kasar.
Sheikh Dr Jabir Sani Maihula, shine shugaban tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar jihar Sokoto kuma babban malamin addinin mazauni jihar Sokoto..
A ranar Asabar, 18 ga watan Yuni, 2022 hukumar zabe ta kasa watau INEC za ta gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti. Wa'adin gwamnan jihar, John Kayode Fayemi.
A yayu Litinin, 6 ga watan Yunin 2022 ne jam'iyyar APC ta ke gudanar da zaben fitar da gwani cikin 'yan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC mai mulki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar People's Democratic Party PDP.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Mudathir Ishaq
Samu kari