Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani bahillace makiyayi, Auwalu Idi ya fuskanci hukuncin zaman gidan kaso bayan da aka kama shi da shanu guda 22 wanda ake zargin ya sace su ne, inji rahoto.
Hadarin ya faru ne a ranar Asabar 7 ga watan Oktoba, inda wata motar dakon mai ta kauce hanya, ta afka cikin jama’a, tare da kamawa da wuta, inda nan take.
Hukumar kurkun Najeriya, sashen Inugu ya fara binciken wasu mutane biyu da suke balle daga kurkuku a ranar 6 ga watan Oktoba. Mutanen biyu sune Lucky Sama da
Ganda ko Bomo, kamar yadda kabilun kudu ke cewa, fatar dabba ce da aka jiqa aka kumbura, ake sanyawa a miya, domin a kara yawan nama, kuma daga shanu take
Fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na Kannywood mai suna Fati Garba ta bayyana cewa yanzu ita babban burin ta a rayuwa shine aure sunnar manzo
Naij.com ta samu rahoton wani mazaunin unguwar Babban masallaci dake karamar hukumar Geidam a jihar Yobe, da Allah ya bashi baiwa ta fasahar kera jirgin sama da
Hankula da dama na kasashen Yamma sun firgita kwarai da aniyya, sakamakon wannan busa algaitar da suka ji akan wannan kira da kwararrun masanan kasar suka kera
Wata Kotun alada na Mapo dake Ibadan ta raba auren mai tsawon shekaru takwas tsakanin wata mata mai suna Temitope Osunbote da mijinta Elijah, Saboda zargin zina
Jam’ian hukumar Hisba na Kano sun kama mata 8 a ranar Alhamis da ake zargin su da laifin Karuwanci, wanda ya saba dokar shariar musulunci a jihar Kano
Mudathir Ishaq
Samu kari