Hoton dansandan Najeriya a shagon welda yana gyara bindigan sa

Hoton dansandan Najeriya a shagon welda yana gyara bindigan sa

- Hoton dansanda yana gyaran bindigan sa a shagon welda ya janyo cecekuce a shafukan sa da zumunta

- Yan Najeriya da dama sun yi takaicin wannan hoto da ya nuna wani dansanda yana gyaran bindiga a shagon welda

Wannan labarin wani dansanda ne da aka dauki a hoton sa a lokacin da ya kai gyaran bindigan aikin sa shagon welda.

Shin Rundunar yansadar Najeriya bata da wajen gyaran makamai ne da zai sa dansanda ya kai gyaran bindigan sa shagon welda ?

Hoton dansandan Najeriya a shagon welda yana gyara bindigan sa
Hoton dansandan Najeriya a shagon welda yana gyara bindigan sa

Shin aikin welda ne gyaran bindiga?

KU KARANTA : ‘Yan Sanda sun hana mutane sakat a hanyar Zariya

Wannan hoto ya janyo cecekuce a shafikan sa da zumunta a tsakanin yan Najeriya. Yan Najeriya dama sun nuna takaicn su akan wannan hoto.

Wasu sunce irin wannan abun ne yasa ba a daukan yansadar Najeriya da muhimmacin kuma shiyasa aka masu lakabi da mafi kasakantu yansanda a duniya.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng