Dubi hotunan matshiyar budurwa 'yar sanda da su ka rikita mazan Najeriya
Wasu matasan Najeriya ma su amfani da yanar gizo sun shiga dimuwa saboda tsananin kyawun wata budurwa jami'ar hukumar 'yan sandan Najeriya har ta kai ga wasu na rokon da ta taimaka ka ta kama su saboda kawai su samu kusanci da ita.
Wannan budurwa bahaushiya mai suna Fatima Abdulazeez ta jawo hankalin jama'a ne bayan da ta saka hoton ta a dandalin sada zumunta na "Instagram" cikin kakin dan sanda.
Hotunan na Fatima sun yi tasiri a zukatan jama'a ne saboda ba kasafai ake samun kyawawa daga cikin mata masu aikin dan sanda ba.
DUBA WANNAN: Hotunan wani bikin kece raini tsakanin wata mata da kare
Ga irin amsoshin da Fateema ta samu bayan saka hotunan ta a dandalin sada zumunta:
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng