Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Rahoton dake ishe mu ba da jimawa ba ya nuna cewa kakakin 'yan sandan jihar Ribas, Nnamdi Omoni, ya rasa rayuwarsa farat ɗaya daga kwanciya bacci a gidansa.
Jam'iyyar APC ta gundumar Jibia Ward 'A' a Jihar Katsina ta kori, mashawarci na musamman ga Gwamna Aminu Bello Masari kan koyar da sana'o'i, Mista Aminu Lawal.
Jagoran Jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar kujerar shugaban kasa, Bola Tinubu, ya nemi alfarmar goyon baya daga tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan.
Jam'iyyar Labour Party ta ce ita ba jam'iyya bace ta soshiyal midiya kawai, ta kuma sha alwashin ita za ta lashe zabukan 2023. Sakataren jam'iyyar na kasa, Arab
Dan gwagwarmaya kuma shugaban 'Concerned Nigerians', Deji Adeyanju ya ce APC tana shirin amfani da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ne sannan ta yi watsi
Jarumin fina-finan Hausa, wanda furodusa ne kuma darekta, Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da BMB, ya bayyana shirinsa na dawowa sana’ar fim da sauran ab
Gwamna Wike na jihar Ribas dake takun saƙa da Atiku Abubakar, ya caccaki wasu masu sukarsa, ya ce shi da 'yan tawagatsa na aikin ganin bayan APC a jihatsa.
David Ukpo, wanda ake zargin an kai shi Landan don cire masa koda, ya roki babban kotun tarayya ta janye hukuncin da ta yi na tura bayanansa zuwa Landan don cig
Fiye da yan siyasa 40 da suka koma jam'iyyar NNPP tare da Sanata Ibrahim Shekarau sun yanke shawarar za su cigaba da zama a jam'iyyar ta goyon bayanta a babban
Aminu Ibrahim
Samu kari