Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Biyo bayan umurnin da shugabannin kungiyar malaman jami'o'i na kasa, ASUU, sassa da dama na malaman jami'an yanzu sun zabi a dakatar da yajin aikin da suka shaf
Yan bindiga sun sace wani babban jami'in dan sanda mai suna Abdulmumini Yusuf a daren ranar Talata a garin Ogidi a karamar hukumar Ilori ta Yamma a Jihar Kwara.
Zababben Prelate na cocin Methodist ta Najeriya, Most Rabaran Oliver Ali Aba, ya bayyana mataimakin shugaban kasa, VP, Yemi Osinbajo a matsayin wanda kirista z
An amincewa Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da Sanata Stella Adaeze Oduah ta jam'iyyar All Progressives Congress, APC, kan zargin almundahar kudi fi
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, a ranar Laraba, ya kaddamar da ofishin jam'iyyar a Jihar Legas. A wurin bikin kadamarwar ofishin d
Dan takarar gwamnan Kano na jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-Gida ya ce jam'iyyarsa da magoya baya ba z
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje a bangaren watsa labarai, ya ce ba zai taba cin dunduniyarsa ba. Daily Trust ta rahoto
Mutane shida yan gida daya sun nutse bayan ruwa ya mamaye gidansu da karamar hukumar Anambra ta Yamma. Daily Trust ta tattaro cewa lamarin ya faru ne a garin Nz
Dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Alhaji Abdullahi Shuaib Yaman, ya ce idan aka yi la'akari da abin da ta yi tsawon shekaru 3 a Kwara, jam'iyyar APC ta kori
Aminu Ibrahim
Samu kari