Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Alkalin kotun majistare ya yanke wa wani mutum mai shekaru 39 hukuncin daurin gidan yari na shekara guda ba tare da zabin biyan tara ba don satar tankin ruwa na
Yan sandan jihar Katsina sun yi holen wani yaro mai shekaru 14 (da aka boye sunansa) da ake zargi dan bindiga ne, Premium Times ta ruwaito. Da aka holensa tare
Uche Secondus, tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kasa ya bukaci jam'iyyar ta dakatar da shirye-shiryen da ta ke yi don gudanar da gan
Dakarun Sojojin Nigeria sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne bayan wasu fasinjoji da suka
Gwamnatin jihar Borno ta sanar za ta rufe duk wasu sansanin ‘yan gudun hijira da ke cikin babban birnin jihar, Maiduguri zuwa ranar 31 ga watan Disamba. Jariii
Alkalin babbar kotu da ke zama a Ibadan ya yanke wa Adewale Tosin, dan damfarar yanar gizo hukuncin share harabar kotun na tsawon wata 6 bisa ruwayar Premium Ti
Babban sakatare hukumar kare hakkin bil-adama na kasa, NHRC, Anthony Ojukwu, ya zama babban lauyan Nigeria mai mukamin SAN, rahoton The Cable. Ojukwu na daya da
Kwamitin tantancewar jam’iyya PDP ta tarayya ta bayyana yadda ta hana mutane 3 takarar zaben ranar 30 da 31 ga watan Oktoba kamar yadda Premium Times ta ruwaito
Wani dan Najeriya ya nuna karamci ga wata budurwa wacce ta damfare shi N500,000 tun shekaru 5 da su ka shude. Ikechukwu Diamond, a cikin wata wallafa mai tsawo
Aminu Ibrahim
Samu kari