Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wata kungiya, 'Concerned Citizens of Kano', a ranar Alhamis, ta siya wa tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa na Kano, Muhyi Rimingado, fom din takarar gwamna
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana game da bidiyon sojan nan da ya bazu a shafukan sada zumunta inda ya ke neman taimako, yana ikirarin yan uwansa sun tafi
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon harin da yan bindiga suka sake kai wa a wani gari a karamar hukumar Chikun na Jihar Kaduna. TVC News ta rahoto ce
A ranar Laraba an gurfanar da wani Sunday Hungbeji mai shekaru 31 gaban wata kotun majistare ta Badagry bisa zarginsa da satar wani biskit (Shortbread) mai kima
Dan majalisar tarayya mai wakiltar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza, Honarabul Bello Yakub Rilisco, a ranar Alhamis ya fice daga APC ya koma PDP. Da ya tabbatar da
Kamfanonin sadarwa, ciki har da Globacom, Airtel, MTN da saura sun yi barazanar kara farashin kayayyakinsu idan gwamnatin tarayya bata warware matsalar da ke ad
A ranar Alhamis, kwamishinan ma’adanan ruwa na Jihar Kano, Sadiq Wali ya yi murabus daga kujerarsa, Daily Nigerian ta ruwaito. A wata takarda wacce ya sanya wa
An sace wani jami'in kwastam mai suna Gambo Turaki da wasu mutane tara a Kofar Gayan Low-Cost Zaria a Jihar Kaduna. Daily Trust ta rahoto cewa yan bindigan sun
Tsohon shugaban rundunar binciken sirri, Abba Kyari ya ki amsar abincin da aka ba shi a gidan gyaran halin da aka sakaya shi a ranar Litinin, The Punch ta ruwai
Aminu Ibrahim
Samu kari