Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Karamin Ministan Ma'adinai da Cigaban Karafa, Dr Uche Sampson Ogah, ya sanar da cewa zai yi takarar gwamna a babban zaben 2023 da ke tafe. Jaridar Daily Trust t
Wani jirgin ruwa ya kife a Kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari a Jihar Sokoto wanda hatsarin ya janyo rasa rayuka 26, jaridar Daily Nigerian ta ruwait
An kama wani dan kasar Amurka dauke da bindigu a filin tashi da saukan jiragen sama na Mohammed Murtala (MMIA) a Legas. Fasinjan, namiji, (da aka sakaya sunansa
’Yan bindigan da suka sace dalibai kwalejin lafiya ta fasaha da ke Tsafe, hedkwatar karamar hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara basu yi harbi ko daya ba a cewar wani
‘Yan bindiga sun kai hari wani gidan gona da ke Gidan Gyaran Hali a garin Kujama, hedkwatar karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna inda suka halaka mutum daya da
Shehu Sani, tsohon sanata ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar Kungiyar Dattawan Arewa, NEF akan cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda ga
Dan takarar shugaban kasa kuma Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce ko fargaba ba ya yi akan yadda mutane da dama suke ta fitowa takarar shugaban kasa, The Pu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alawadai da munanan hare-haren da wasu ‘yan ta’adda suka kai Kanam da Wase da ke Jihar Filato kuma ya ce duk wadanda ke da
A kalla yan takarar shugaban kasa hudu a karkashin jamyyar PDP ne suka ce za su da sasanci domin ganin jam'iyyar ta yi nasara a babban zaben shekarar 2023, raho
Aminu Ibrahim
Samu kari