Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya), ya koka kan rashin isasshen kudi don gudanar da ayyuka.
Tsagerun yan bindiga sun kai hari gidajen malaman makarantar sakandare na Abuja a Yebu da ke karamar hukumar Kwali, sun sace mataimakin shugaban makarantar.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu sakamakon tashe-tashen gobara da aka samu a jihar a watan Oktoba.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe wasu jami’an ‘yan sanda biyu da ke aiki a wani shingen bincike a yankin Diobu, Port Harcourt, jihar Ribas.
Yan takarar zaben gwamnan Anambra su tara sun nemi gwamnatin tarayyar Najeriya da ta saki shugaban kungiyar yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu don yin zaben lumana.
Babban faston nan na Najeriya, Bishop Abraham Udeh, ya ce ya zama dole hukumomin da abun ya shafa su gaggauta dakatar da zaben na ranar Asabar, 6 ga Nuwamba.
Dmajalisar dokokin tarayya, Dachung Bagos, ya yi zargin cewa ana hantarar tsigaggen kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Ayuba Abok ne saboda fadar gaskiya.
Rahoto ya nuna akwai farfesoshi guda biyu a cikin mutane shida da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a jami'ar Abuja a safiyar ranar Talata, 2 ga watan Nuwamba.
Masu garkuwa da mutane sun kashe wani dan banga da suka yi garkuwa da shi mai suna Ohikwo bayan yan uwansa sun biya naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa.
Aisha Musa
Samu kari