Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sabon hoton shahrarren Malamin nan na addinin Musulunci a duniya, Mufti Isma'il Menk, ya sanya mutane tofa albarkacin bakunansu a shafukan soshiyal midiya.
Gabannin zaben gwamnan Anambra na ranar Asabar, 6 ga watan Nuwamba, Sufeto Janar na 'yan sanda, Usman Baba, ya yi umurnin takaita zirga-zirgar ababen hawa.
Rundunar yan sandan jihar Borno, ta karyata rahotannin cewa 'yan ta'adda sun yi garkuwa da jami'anta biyu a wani hari da yan ISWAP suka kai yankin Magumeri.
Allah ya yiwa tsohon mukaddashin Shugaban kamfanin dillancin labaran Najeriya, Cif Jide Adebayo, rasuwa a ranar Alhamis, 4 ga watan Nuwamba, bayan ya yi jinya.
Yawancin unguwanni a jihar Anambra sun yi tsit babu kowa yayin da mazauna yankin suka shige gida saboda dokar zaman gida na sati guda gabannin zaben gwamna.
Amaryar shahararren jarumin nan na Kannywood, Adam A Zango watau Safiya Umar Chalawaa ta samu karuwa. Allah ya azurta ma'auratan da samun haihuwar diya mace.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta bayyana cewa wasu miyagu na amfani da sunan kungiyar yan aware ta IPOB wajen kashe mutanen da basu ji ba basu gani ba.
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabas ta bayyana cewa za ta gana da gwamnatin tarayya kwanan nan kan lamarin shugaban yan kungiyar awaren IPOB, Mazi Nnamdi Kanu.
A ranar Alhamis, 4 ga watan Nuwamba, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da sace tsohon janar manajan hukumar jiragen ruwa na Najeriya, Bashir Abdullahi.
Aisha Musa
Samu kari