Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce a shirye yake ya yi takarar tikitin shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tare da Bola Tinubu a zaben 2023.
Wani matashi mai shekaru 21, Auwal Abdulrasheed ya shiga hannun yan sanda a jihar Kano bayan ya yi garkuwa da budurwa tare da yankata da kuma neman kudin fansa.
Rundunar yan sandan Adamawa ta tabbatar da harin da wasu yan daba suka kaiwa mutane hudu ciki harda wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Yola.
Lagas, Kano da Abia sune manyan jihohin da suka fi amfana daga shirin tallafi na Survival Fund da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta raba wa yan Najeriya.
An gano wani fostan yakin neman zabe na shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Isa Jita, na neman gwamnan Kano a 2023.
Tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, Hafeez Tijani Adiaro, ya rasu. Ya kwanta dama a yammacin ran Litinin, 10 ga watan Janairu.
Tsohon dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya goyi bayan mulkin karba-karba don adalci da daidaito.
Sanata Shehu Sani ya koka kan halin da ake ciki na rashin tsaro, ya ce yan bindiga sun zama jiha mai zaman kanta a cikin jiha a yankin arewa maso yammacin kasa.
Sanata Orji Kalu ya ce zai duba yiwuwar yin takarar ne idan har jam'iyyar APC ta mika tikinta na shugaban kasa ga yankin kudu maso a babban zaben 2023 mai zuwa.
Aisha Musa
Samu kari