Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya yi martani a kan sabbin hare-haren da yan bindiga suka kai jihar inda ya bayyana cewar za a tura manyan jiragen yaki jihar.
Segun Sowunmi ya bukaci Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya bar jam'iyyar APC zuwa PDP domin cimma manufarsa na son zama shugaban kasa koda ba a yanzu ba.
Dr Babangida Aliyu, ya bayyana cewa jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta sake yanke shawarar mika tikitin shugaban kasa ga arewa a zaben 2023 mai zuwa.
Femi Fani-Kayode ya yi ikirarin cewa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, zai kayar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar idan suka yi takara a 2023.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka matsawa Shugaba Muhammadu Buhari don ya tsaya takarar shugaban kasa.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
Gwamnonin jam'iyyar APC za su gana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu domin tsayar da rana don babban taron watan Fabrairu.
Wasu mambobin jam'iyyar APC mai mulki sun maka kwamitin riko wanda Mai Mala Buni ke jagoranta a gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja kan babban taronta.
Aisha Musa
Samu kari